2 Korintiyawa 12:10 - Littafi Mai Tsarki10 Saboda haka, ina murna da raunanata, da cin mutuncin da ake yi mini, da shan wuya, da shan tsanani, da masifu saboda Almasihu, don sa'ad da nake rarrauna, a sa'an nan ne nake da ƙarfi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Shi ya sa nake murna cikin rashin ƙarfi, da zagi, da shan wahaloli, da tsanantawa, da matsaloli, saboda Kiristi. Don a sa’ad da nake marar ƙarfi a nan ne nake da ƙarfi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |