2 Korintiyawa 12:1 - Littafi Mai Tsarki1 An tilasta mini ne in yi gadara, ko da yake ba ta amfane ni da kome ba. Amma zan ci gaba da zancen ruya da wahayi da Ubangiji ya yi mini. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Dole in ci gaba da yin taƙama. Ko da yake ba za tă amfane ni ba, zan yi magana a kan ru’uyoyi da wahayoyi waɗanda na karɓa daga Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |