2 Korintiyawa 11:3 - Littafi Mai Tsarki3 Amma ina tsoro kada yă zamana, kamar yadda maciji ya yaudari Hawwa'u da makircinsa, ku ma a bauɗar da hankalinku daga sahihiyar biyayya amintacciya ga Almasihu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Sai dai ina tsoro kada yă zama, kamar yadda maciji ya yaudari Hawwa’u da makircinsa, ku ma a bauɗar da hankalinku daga sahihiyar biyayya amintacciya ga Kiristi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |