2 Korintiyawa 11:27 - Littafi Mai Tsarki27 Na sha fama, na sha wuya, na sha rashin barci, na sha yunwa da ƙishirwa, sau da yawa na rasa abinci, na sha sanyi da huntanci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 Na yi fama, na shan wuya, ga kuma rashin barci sau da yawa. Na san abin da ake nufin da jin yunwa da ƙishirwa, sau da yawa kuwa na kasance da rashin abinci, na sha sanyi da zaman tsirara. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |