2 Korintiyawa 11:25 - Littafi Mai Tsarki25 Sau uku aka bulale ni da tsumagu, sau ɗaya har aka jejjefe ni da dutse. Sau uku jirgi ya ragargaje ina ciki, na kwana na yini ruwan bahar yana tafiya da ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Sau uku aka bulale ni da bulalar ƙarfe, sau ɗaya aka jajjefe ni da duwatsu, sau uku jirgin ruwa ya ragargaje ina ciki, na kwana na kuma yini ruwan teku yana tafiya da ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |