2 Korintiyawa 11:20 - Littafi Mai Tsarki20 Don in wani ya sa ku bauta, kukan jure masa, ko ya yi muku ƙwace, ko ya more ku, ko ya nuna muka isa, ko kuwa ya mare ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Gaskiyar ita ce, kuna haƙuri da duk wanda ya sa ku bauta ko ya cuce ku ko ya more ku ko ya nuna muku isa ko kuma ya mare ku a fuska. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |