2 Korintiyawa 10:16 - Littafi Mai Tsarki16 har ma mu samu mu yi bishara a ƙasashen da suke a gaba da ku, ba tare da wata fahariya da aikin da wani ya riga ya yi a fagensa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Saboda mu iya yin wa’azin bishara a yankunan da suke gaba da ku. Gama ba ma so mu yi taƙama game da aikin da aka riga aka yi a sashen wani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |