2 Korintiyawa 1:4 - Littafi Mai Tsarki4 shi da yake yi mana ta'aziyya a dukan wahalarmu, domin mu kuma mu iya ta'azantar da masu shan kowace irin wahala, da ta'aziyyar nan da mu ma muka samu a gun Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 wanda yakan yi mana ta’aziyya a cikin dukan wahalolinmu, domin mu kuma mu iya ta’azantar da waɗanda suke cikin kowace irin wahala, da ta’aziyyar da mu kanmu muka samu daga Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |