2 Korintiyawa 1:24 - Littafi Mai Tsarki24 Ba cewa muna nuna muku iko a kan bangaskiyarku ba ne, a'a, sai dai muna aiki tare ne, domin ku yi farin ciki, domin a game da bangaskiyarmu kam, kuna tsaye kankan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Ba nuna muku iko a kan bangaskiyarku muke yi ba, sai dai muna aiki tare da ku ne saboda farin cikinku, domin bisa ga bangaskiya ce kuke tsaye da ƙarfi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |