2 Korintiyawa 1:20 - Littafi Mai Tsarki20 Domin dukan alkawaran Allah cikarsu a gare shi take, ta wurinsa ne kuma muke faɗar “Amin”, domin a ɗaukaka Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Domin dukan alkawaran Allah cikarsu a gare shi suke, ta wurinsa ne kuma muke faɗar “Amin”, domin a ɗaukaka Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |