2 Korintiyawa 1:19 - Littafi Mai Tsarki19 Domin kuwa, Ɗan Allah, Yesu Almasihu, wanda ni, da Sila, da Timoti muka yi muku wa'azi, ai, ba shiririta a game da shi, har kullum a kan gaskiya yake. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Gama Ɗan Allah, Yesu Kiristi, wanda ni da Sila da Timoti muka yi muku wa’azinsa, ai, ba “I” da “A’a” ba ne, amma a cikin Kiristi, “I” ne kullum. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |