2 Korintiyawa 1:10 - Littafi Mai Tsarki10 Shi ne ya kuɓutar da mu daga muguwar mutuwa a fili, zai kuwa kuɓutar da mu, ga shi kuma muke dogara yă kuɓutar da mu har ila yau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Shi ya cece mu daga irin wannan hatsari na mutuwa, zai kuwa cece mu. A kansa muka kafa bege cewa zai ci gaba da cetonmu, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |