2 Korintiyawa 1:1 - Littafi Mai Tsarki1 Daga Bulus, manzon Almasihu Yesu da yardar Allah, da kuma ɗan'uwanmu Timoti, zuwa ga ikkilisiyar Allah da take a Koranti, tare da dukan tsarkaka na duk ƙasar Akaya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Bulus, manzon Kiristi Yesu ta wurin nufin Allah, da kuma daga Timoti ɗan’uwanmu, Zuwa ga ikkilisiyar Allah da take a Korint, tare da dukan tsarkaka a ko’ina a Akayya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |