2 Bitrus 3:8 - Littafi Mai Tsarki8 Amma ya ku ƙaunatattuna kada ku goce wa magana gudar nan, cewa ga Ubangiji kwana ɗaya kamar shekara dubu ne, shekara dubu kuma kamar kwana ɗaya ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Amma kada ku manta da wannan abu guda ɗaya, abokaina ƙaunatattu. Ga Ubangiji kwana ɗaya kamar shekaru dubu ne, shekaru dubu kuma kamar kwana ɗaya ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |