2 Bitrus 3:12 - Littafi Mai Tsarki12 kuna sauraron ranar Allah, kuna gaggauta zuwanta! Da zuwanta kuwa za a kunna wa sammai wuta, su hallaka, dukkan abubuwa kuma da suke a cikinsu, wuta za ta narkar da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 yayinda kuke zuba ido ga zuwan ranar Allah kuna gaggauta zuwanta. Wannan rana za tă kawo wa sammai hallaka ta ƙunan wuta, abubuwa kuma za su narke don zafi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |