2 Bitrus 2:3 - Littafi Mai Tsarki3 Mahaɗantan malaman nan na ƙarya za su ribace ku da tsararrun labarunsu. An riga an yanke hukuncinsu tun dā, wanda zai hallaka su a shirye yake sosai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Cikin kwaɗayinsu waɗannan malaman ƙarya za su cuce ku da tatsuniyoyin da suka ƙaga. Hukuncinsu yana a rataye a kansu tun da daɗewa, hallakarsu kuma ba ta barci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |