2 Bitrus 1:6 - Littafi Mai Tsarki6 sanin ya kamata da kamunkai, kamunkai da jimiri, jimiri da bin Allah, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 ga sani kuma ku ƙara masa kamunkai; ga kamunkai kuma ku ƙara da daurewa; ga daurewa kuwa ku ƙara da tsoron Allah; အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |