2 Bitrus 1:12 - Littafi Mai Tsarki12 Don haka, lalle kullum ba zan fasa yi muku tunin waɗannan abubuwa ba, ko da yake kun san su, kun kuma kahu a kan gaskiyar nan da kuke da ita. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Saboda haka kullum zan tuna muku da waɗannan, ko da yake kun sansu kun kuma kahu ƙwarai cikin gaskiyar da kuke da ita yanzu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |