1 Yohanna 5:4 - Littafi Mai Tsarki4 Domin duk wanda yake haifaffen Allah yana nasara da duniya. Bangaskiyarmu kuwa ita ce ta sa muka yi nasara da duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 domin duk haifaffe na Allah yana cin nasara a kan duniya. Bangaskiyarmu kuwa ita ce ta ba mu wannan nasara a kan duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |