1 Yohanna 5:2 - Littafi Mai Tsarki2 Ta haka muku sani muna ƙaunar 'ya'yan Allah, wato, in muna ƙaunar Allah, muna kuma bin umarninsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Ga yadda muka san cewa muna ƙaunar ’ya’yan Allah. Muna yin haka ta wurin ƙaunar Allah da kuma aikata umarnansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |