1 Yohanna 5:18 - Littafi Mai Tsarki18 Mun sani kowane haifaffen Allah ba ya yin zunubi, kasancewarsa haifaffen Allah ita takan kare shi. Mugun nan kuwa ba ta taɓa shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Mun san cewa kowane haifaffe na Allah ba ya cin gaba da yin zunubi; kasancewarsa haifaffe na Allah ita takan kāre shi, mugun kuwa ba zai iya cuce shi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |