1 Yohanna 5:14 - Littafi Mai Tsarki14 Wannan ita ce amincewarmu a gabansa, wato, in mun roƙi kome bisa ga nufinsa, sai ya saurare mu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Wannan shi ne ƙarfin halin da muke da shi sa’ad da muke zuwa a gaban Allah, gama mun san cewa kome muka roƙa bisa ga nufinsa, yakan saurare mu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |