1 Yohanna 5:13 - Littafi Mai Tsarki13 Na rubuto muku wannan ne, ku da kuka gaskata da sunan Ɗan Allah, domin ku tabbata kuna da rai madawwami. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Ina rubuta waɗannan abubuwa gare ku, ku da kuka gaskata sunan Ɗan Allah domin ku san kuna da rai madawwami. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |