1 Yohanna 5:1 - Littafi Mai Tsarki1 Kowa da yake gaskata Yesu shi ne Almasihu, haifaffen Allah ne. Kowa yake ƙaunar mahaifi kuwa, yana ƙaunar ɗa kuma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Kowa ya gaskata cewa Yesu shi ne Kiristi, shi haifaffe na Allah ne, kuma duk mai ƙaunar mahaifi kuwa, yakan ƙaunaci ɗansa ma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |