1 Yohanna 4:4 - Littafi Mai Tsarki4 Ya ku 'ya'yana ƙanana, ku kam na Allah ne, kun kuma ci nasara a kan waɗannan, domin shi wanda yake zuciyarku ya fi wanda yake duniya ƙarfi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Ku, ’ya’yana ƙaunatattu, ku daga Allah ne, kun kuma yi nasara a kan magabtan Kiristi, domin wanda yake a cikinku ya fi wanda yake a duniya girma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |