1 Yohanna 4:3 - Littafi Mai Tsarki3 Duk ruhun kuwa da bai bayyana yarda ga Yesu ba, ba na Allah ba ne, wannan shi ne ruhun magabcin nan na Almasihu wanda kuka ji zai zo, a yanzu ma har yana duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Amma duk ruhun da bai yarda da Yesu ba, ba daga Allah ba ne, ruhun magabcin Kiristi ne, wanda kuka ji yana zuwa, har ma ya riga ya shigo duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |