1 Yohanna 4:18 - Littafi Mai Tsarki18 Ba tsoro ga ƙauna, amma cikakkiyar ƙauna takan yaye tsoro. Tsoro kansa ma azaba ne, mai jin tsoro kuwa ba shi da cikakkiyar ƙauna, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Babu tsoro cikin ƙauna. Cikakkiyar ƙauna dai takan kawar da tsoro, domin hukunci ne yake kawo tsoro. Mai jin tsoro ba cikakke ba ne a cikin ƙauna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |