1 Yohanna 4:17 - Littafi Mai Tsarki17 Ta haka ne ƙauna ta cika a gare mu, har mu kasance da amincewa a ranar shari'a, domin kamar yadda yake, haka mu ma muke a duniyar nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Ta haka, ƙauna ta zama cikakkiya a cikinmu domin mu kasance masu ƙarfin hali a ranar shari’a, domin a wannan duniya muna kama da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |