1 Yohanna 4:16 - Littafi Mai Tsarki16 Mun sani, mun kuma gaskata ƙaunar da Allah yake yi mana. Allah shi ne ƙauna wanda yake a dawwame cikin kauna kuwa, ya dawwama a cikin Allah ke nan, Allah kuma a cikinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Ta haka muka sani, muke kuma dogara ga ƙaunar da Allah yake mana. Allah ƙauna ne. Duk wanda yake rayuwa cikin ƙauna, yana rayuwa a cikin Allah ne, Allah kuma a cikinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |