1 Yohanna 4:11 - Littafi Mai Tsarki11 Ya ku ƙaunatattuna, tun da yake Allah ya ƙaunace mu haka, ai, mu ma ya kamata mu ƙaunaci juna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Abokaina ƙaunatattu, da yake Allah ya ƙaunace mu haka, ya kamata mu ma mu ƙaunaci juna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |