1 Yohanna 3:9 - Littafi Mai Tsarki9 Duk wanda yake haifaffen Allah, ba yakan aikata zunubi ba, domin irinsa yana a cikinsa a zaune, ba yakan aikata zunubi ba, da yake shi haifaffen Allah ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Babu haifaffe na Allah da zai ci gaba da yin zunubi, domin iri na Allah yana a cikinsa; ba zai iya ci gaba da yin zunubi ba, domin haifaffe ne na Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |