1 Yohanna 3:6 - Littafi Mai Tsarki6 Kowa da yake a zaune a cikinsa, ba ya aikata zunubi. Kowa da yake aikata zunubi, bai taɓa ganinsa ba, bai ma san shi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Ba mai rayuwa a cikinsa da yake cin gaba da yin zunubi. Kowa da yake aikata zunubi, bai taɓa ganinsa ba, bai ma san shi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |