1 Yohanna 3:14 - Littafi Mai Tsarki14 Mu kam, mun sani mun riga mun tsere wa mutuwa, mun kai ga rai saboda muna ƙaunar 'yan'uwa. Wanda ba shi da ƙauna, zaman mutuwa yake yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Mun san cewa mun riga mun ratsa daga mutuwa zuwa rai, domin muna ƙaunar ’yan’uwanmu. Duk wanda ba ya ƙauna matacce ne har yanzu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |