1 Yohanna 3:12 - Littafi Mai Tsarki12 kada mu zama kamar Kayinu, wanda yake na Mugun, har ma ya kashe ɗan'uwansa. To, don me ya kashe shi? Don ayyukansa mugaye ne, na ɗan'uwansa kuwa na kirki ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Kada ku zama kamar Kayinu, wanda ya zama na mugun nan, ya kuma kashe ɗan’uwansa. Me ya sa ya kashe shi? Domin ayyukansa mugaye ne, na ɗan’uwansa kuma na adalci ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |