1 Yohanna 2:24 - Littafi Mai Tsarki24 Ku kam, abin da kuka ji tun da farko, sai ya zauna a zuciyarku. In abin da kuka ji tun farko ya zauna a zuciyarku, ku ma sai ku zauna cikin Ɗan, da kuma Uban. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Ku lura fa cewa abin da kuka ji daga farko, bari yă ci gaba da kasance a cikinku. In kuwa ya ci gaba da zama a cikinku, za ku kasance a cikin Ɗan, da kuma a cikin Uban. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |