1 Yohanna 2:23 - Littafi Mai Tsarki23 Ba mai ƙin Ɗan ya sami Uban. Kowa ya bayyana yarda ga Ɗan, ya sami Uban ke nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 Ba wanda yake mūsun Ɗan, sa’an nan yă ce yana da Uban; duk wanda ya yarda da Ɗan, yana da Uban a cikinsa ke nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |