1 Yohanna 2:22 - Littafi Mai Tsarki22 Wane ne maƙaryacin nan, in ba wanda ya mūsa Yesu shi ne Almasihu ba? Irin wannan shi ne magabcin Almasihu, shi wanda yake ƙin Uban da Ɗan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Wane ne maƙaryaci? Ai, shi ne mutumin da yake mūsun cewa Yesu shi ne Kiristi. Irin wannan mutum shi ne magabcin Kiristi, ya yi mūsun Uban da kuma Ɗan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |