1 Yohanna 2:21 - Littafi Mai Tsarki21 Ina rubuto muku, ba don ba ku san gaskiya ba ne, a'a, sai domin kun san ta, kun kuma sani gaskiya ba ta haifar ƙarya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Ina rubuta muku ba domin ba ku san gaskiya ba ne, a’a, sai dai domin kun santa, kun kuma san cewa babu yadda ƙarya za tă fito daga gaskiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |