1 Yohanna 2:17 - Littafi Mai Tsarki17 Duniyar kuwa tana shuɗewa da mugayen burinta, amma mai aikata nufin Allah zai dawwama har abada. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Duniya da sha’awace-sha’awacenta suna shuɗewa, amma mutumin da yake aikata nufin Allah, zai rayu har abada. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |