1 Yohanna 2:16 - Littafi Mai Tsarki16 Don kuwa duk abin da yake duniya, kamar su sha'awa irin ta halin mutuntaka, da sha'awar ido, da kuma alfarmar banza, ba na Uba ba ne, na duniya ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Gama duk abin da yake na duniya, kamar sha’awace-sha’awacen mutuntaka, sha’awar idanunsa, da kuma taƙama da abin da yake da shi, yake kuma yi, ba daga wurin Uba suke fitowa ba sai dai daga duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |