1 Yohanna 2:13 - Littafi Mai Tsarki13 Ya ku dattawa, ina rubuto muku ne domin kun san shi, shi wanda yake tun fil'azal. Ya ku samari, ina rubuto muku ne domin kun ci nasara a kan Mugun nan. Ya ku 'yan yara, ina rubuto muku ne domin kun san Uba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Ina rubuta muku, ubanni, domin kun san shi wanda yake tun farko. Ina rubuta muku, samari, domin kun ci nasara a kan mugun nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |