1 Yohanna 2:11 - Littafi Mai Tsarki11 Mai ƙin ɗan'uwansa kuwa, a duhu yake, a cikin duhu yake tafiya, bai san ma inda yake sa ƙafa ba, domin duhun ya makantar da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Amma duk wanda yake ƙin ɗan’uwansa, cikin duhu yake, yana kuma tafiya cikin duhu ke nan; bai ma san inda za shi ba, domin duhun ya makanta shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |