1 Yohanna 2:10 - Littafi Mai Tsarki10 Mai ƙaunar ɗan'uwansa, a haske yake zaune, ba kuma wani sanadin sa tuntuɓe a gare shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Duk wanda yake ƙaunar ɗan’uwansa, a cikin hasken yake rayuwa ke nan, kuma babu wani abin da yake cikinsa da zai sa yă yi tuntuɓe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |