1 Yohanna 1:9 - Littafi Mai Tsarki9 In kuwa muka bayyana zunubanmu, to, shi mai alkawari ne, mai adalci kuma, zai kuwa gafarta mana zunubanmu, ya tsarkake mu daga dukkan rashin adalci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 In muka furta zunubanmu, shi mai aminci ne, mai adalci kuma, zai gafarta mana zunubanmu, yă kuma tsarkake mu daga dukan rashin adalci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |