1 Yohanna 1:5 - Littafi Mai Tsarki5 Wannan shi ne jawabin da muka ji a gunsa, muke sanar da ku cewa Allah haske ne, ba kuwa duhu gare shi ko kaɗan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Wannan shi ne saƙon da muka ji daga wurinsa, muna kuma sanar da ku cewa Allah haske ne; a cikinsa kuwa babu duhu ko kaɗan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |