1 Yohanna 1:10 - Littafi Mai Tsarki10 In mun ce ba mu yi zunubi ba, mun ƙaryata shi ke nan. Maganarsa kuma ba ta tare da mu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 In muka ce ba mu yi zunubi ba, mun mai da shi maƙaryaci ke nan, maganarsa kuwa ba ta da wuri a cikinmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |