1 Timoti 5:5 - Littafi Mai Tsarki5 Gwauruwa marar mataimaki kuwa, mai zaman kaɗaici, ta dogara ga Allah ke nan, tana nacewa ga roƙon Allah, tana addu'a dare da rana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Gwauruwa wadda ba ta da kowa da zai taimake ta, za tă sa zuciyarta ga Allah, tana roƙo da addu’o’i dare da rana gare shi don taimako. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |