1 Timoti 5:24 - Littafi Mai Tsarki24 Zunuban waɗansu mutane a fili suke, tun ba a kai gaban shari'a ba. Zunuban waɗansu kuwa, sai daga baya suke bayyana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Zunuban waɗansu mutane a fili suke, suna shan gabansu zuwa hukunci; zunuban waɗansu kuwa sukan bi su a baya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |