1 Timoti 5:23 - Littafi Mai Tsarki23 A nan gaba ba ruwa kaɗai za ka sha ba, sai dai ka sha ruwan inabi kaɗan saboda cikinka, da kuma yawan laulayinka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 Ka daina shan ruwa kaɗai, yi amfani da ruwan inabi kaɗan saboda cikinka da kuma yawan rashin lafiyarka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |