1 Timoti 5:22 - Littafi Mai Tsarki22 Kada ka yi garajen ɗora wa kowa hannu, kada kuwa zunuban waɗansu su shafe ka. Ka tsare kanka a tsarkake. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Kada ka yi garajen ɗibiya hannuwa, kada kuma ka yi tarayya a cikin zunuban waɗansu. Ka kiyaye kanka da tsarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |